2 Kor 4:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin ba wa'azin kanmu muke yi ba, sai dai na Yesu Almasihu a kan shi ne Ubangiji, mu kuwa bayinku ne saboda Yesu.

2 Kor 4

2 Kor 4:1-9