2 Kor 3:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba domin mun isar wa kanmu ba ne, har da za mu ce mu ne muke gudanar da wani abu, a'a, iyawarmu daga Allah take,

2 Kor 3

2 Kor 3:1-9