2 Kor 3:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma hankalinsu ya dushe, domin har ya zuwa yau, in ana karatun Tsohon Alkawari, mayafin nan har yanzu ba a yaye yake ba, domin ba ya yayuwa sai ta wurin Almasihu kaɗai.

2 Kor 3

2 Kor 3:9-18