2 Kor 2:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gara dai ku yafe masa, ku kuma ƙarfafa masa zuciya, don kada gāyar baƙin ciki ya sha kansa.

2 Kor 2

2 Kor 2:1-12