2 Kor 2:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na rubuto muku haka ne, don kada in na zo, waɗanda ya kamata su faranta mini rai, ya zamana sun sa ni baƙin ciki. Domin na amince da ku duka, cewa farin cikina naku ne ku duka.

2 Kor 2

2 Kor 2:1-13