2 Kor 13:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In dai nema kuke yi ku tabbata, cewa da izinin Almasihu nake magana, to, ai, shi ba rarrauna ba ne a gare ku, amma ƙaƙƙarfa ne a cikinku.

2 Kor 13

2 Kor 13:1-6