2 Kor 13:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga ƙarshe kuma, 'yan'uwa, sai wata rana. Ku kammala halinku. Ku kula da roƙona, ku yi zaman lafiya da juna, ku yi zaman salama, Allah mai zartar da ƙauna da salama kuwa zai kasance a tare da ku.

2 Kor 13

2 Kor 13:8-14