2 Kor 12:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ina tsoro kada watakila in na zo in same ku ba a yadda nake so ba, ku kuma ku gan ni ba a yadda kuke so ba, ko ma a tarar da jayayya, da kishi, da fushi, da sonkai, da yanke, da tsegunguma, da girmankai, da tashin hankali.

2 Kor 12

2 Kor 12:13-21