2 Kor 12:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na roƙi Titus ya je, na kuma aiko ɗan'uwan nan tare da shi. To, Titus ya cuce ku ne? Ashe, ba Ruhu ɗaya yake bi da mu ba, ni da shi? Ba kuma hanya ɗaya muke bi ba?

2 Kor 12

2 Kor 12:8-19