2 Kor 12:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ni kam, zan kashe dukan abin hannuna da dukan zarafina da matuƙar farin ciki saboda ranku. In na ƙara ƙaunarku, ashe, sai a rage ƙaunata?

2 Kor 12

2 Kor 12:5-21