2 Kor 12:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

An tilasta mini ne in yi gadara, ko da yake ba ta amfane ni da kome ba. Amma zan ci gaba da zancen ruya da wahayi da Ubangiji ya yi mini.

2 Kor 12

2 Kor 12:1-10