2 Kor 11:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko da yake ni bāmi ne a wajen yin magana, a wajen sani kam, ba haka ba ne, mun kuwa bayyana wannan sarai ta kowace hanya a cikin dukan sha'aninmu da ku.

2 Kor 11

2 Kor 11:1-9