2 Kor 11:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na sha fama, na sha wuya, na sha rashin barci, na sha yunwa da ƙishirwa, sau da yawa na rasa abinci, na sha sanyi da huntanci.

2 Kor 11

2 Kor 11:23-33