2 Kor 11:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sau uku aka bulale ni da tsumagu, sau ɗaya har aka jejjefe ni da dutse. Sau uku jirgi ya ragargaje ina ciki, na kwana na yini ruwan bahar yana tafiya da ni.

2 Kor 11

2 Kor 11:23-29