2 Kor 11:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In su bayin Almasihu ne, ni na fi su ma, ina magana kamar ruɗaɗɗe ne fa! ai, na fi su shan fama ƙwarai da gaske, da shan ɗauri, na sha dūka marar iyaka, na sha hatsarin mutuwa iri iri.

2 Kor 11

2 Kor 11:22-27