2 Kor 11:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Abin nan da nake faɗa fa, ba bisa ga umarnin Ubangiji nake faɗa ba, sai dai magana ce irin ta wawa, wadda yake yi gabagaɗi, yana fariya,

2 Kor 11

2 Kor 11:14-20