2 Kor 11:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Abin da nake yi kuwa, shi zan riƙa yi, domin in toshe kafar mutanen nan da suke fariya, suna nema mu daidaita da su.

2 Kor 11

2 Kor 11:8-18