2 Kor 11:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Albarkacin gaskiyar Almasihu da yake tare da ni, ba mai hana ni fahariyar nan tawa a lardin Akaya.

2 Kor 11

2 Kor 11:7-16