2 Kor 10:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ina roƙonku kada ku tilasta ni in matsa muku sa'ad da na zo, gama na tabbata zan iya tsaya wa waɗanda suka ce abin da muke yi sha'anin duniya ne.

2 Kor 10

2 Kor 10:1-12