2 Kor 10:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ai, ba mu wuce gona da iri ba, kamar ba a hannunmu kuke ba, domin mu ne muka fara shan nisa, muka je a gare ku da bisharar Almasihu.

2 Kor 10

2 Kor 10:11-18