2 Kor 10:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Irin mutanen nan dai su fahimci yadda abin da muke faɗa a cikin wasiƙa sa'ad da ba ma nan, shi muke aikatawa sa'ad da muke nan.

2 Kor 10

2 Kor 10:4-14