2 Kor 1:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin kuwa, Ɗan Allah, Yesu Almasihu, wanda ni, da Sila, da Timoti muka yi muku wa'azi, ai, ba shiririta a game da shi, har kullum a kan gaskiya yake.

2 Kor 1

2 Kor 1:16-21