2 Kor 1:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wato niyyata in bi a kanku in za ni Makidoniya, in kuma komo wurinku daga Makidoniya, sa'an nan ku yi mini rakiya in zan tafi Yahudiya.

2 Kor 1

2 Kor 1:10-24