2 Kor 1:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin wasiƙarmu zuwa gare ku, ba ta ƙunshi wani abu dabam ba, sai dai ainihin abin da kuka karanta kuka kuma fahimta, ina kuwa fata ku fahimta sosai da sosai,

2 Kor 1

2 Kor 1:9-22