1 Yah 4:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ku ƙaunatattuna, sai mu ƙaunaci juna, domin ƙauna ta Allah ce. Duk mai ƙauna kuwa haifaffen Allah ne, ya kuma san Allah.

1 Yah 4

1 Yah 4:4-8