1 Yah 4:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba tsoro ga ƙauna, amma cikakkiyar ƙauna takan yaye tsoro. Tsoro kansa ma azaba ne, mai jin tsoro kuwa ba shi da cikakkiyar ƙauna,

1 Yah 4

1 Yah 4:16-21