1 Yah 3:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ku 'ya'yana ƙanana, kada fa kowa ya ɓad da ku. Shi wanda yake aikata adalci, mai adalci ne, kamar yadda Almasihu mai adalci ne.

1 Yah 3

1 Yah 3:2-8