1 Yah 3:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk kuwa wanda yake da abin hannunsa, yake kuma ganin ɗan'uwansa da rashi, sa'an nan ya rufe ido gare shi, ƙaƙa ƙaunar Allah yake zaune a cikinsa?

1 Yah 3

1 Yah 3:9-20