1 Yah 3:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta haka sai a ga waɗanda suke 'ya'yan Allah, da kuma waɗanda suke 'ya'yan Iblis, wato duk wanda ba ya aikata adalci, ba na Allah ba ne, haka kuma wanda ba ya ƙaunar ɗan'uwansa.

1 Yah 3

1 Yah 3:3-19