1 Yah 2:28-29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

28. To a yanzu, ya ku 'ya'yana ƙanana, sai ku zauna cikinsa, domin sa'ad da ya bayyana, mu kasance da amincewa, kada kunya ta rufe mu a gabansa a ranar komowarsa.

29. Da yake kun san shi mai adalci ne, ku dai tabbata duk mai aikata adalci haifaffensa ne.

1 Yah 2