1 Yah 1:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In kuwa muka bayyana zunubanmu, to, shi mai alkawari ne, mai adalci kuma, zai kuwa gafarta mana zunubanmu, ya tsarkake mu daga dukkan rashin adalci.

1 Yah 1

1 Yah 1:3-10