1 Yah 1:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In kuwa muna zaune a haske, kamar yadda shi yake cikin haske, muna tarayya da juna ke nan, jinin Yesu Ɗansa kuma yana tsarkake mu daga dukkan zunubi.

1 Yah 1

1 Yah 1:2-10