1 Tim 6:20-21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

20. Ya Timoti, ka kiyaye abin da aka ba ka amana. Ka yi nesa da masu maganganun sāɓo na banza da wofi, da yawan musu da ake ƙarya, ake ce da shi ilimi.

21. Waɗansu kuwa, a garin taƙama, da haka har sun kauce wa bangaskiya.Alheri yă tabbata a gare ku.

1 Tim 6