1 Tim 5:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk wanda bai kula da danginsa ba, tun ba ma iyalinsa ba, ya mūsa wa bangaskiya ke nan, ya kuma fi marar ba da gaskiya mugunta.

1 Tim 5

1 Tim 5:4-11