1 Tim 5:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zunuban waɗansu mutane a fili suke, tun ba a kai gaban shari'a ba. Zunuban waɗansu kuwa, sai daga baya suke bayyana.

1 Tim 5

1 Tim 5:19-25