1 Tim 5:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ka yi garajen ɗora wa kowa hannu, kada kuwa zunuban waɗansu su shafe ka. Ka tsare kanka a tsarkake.

1 Tim 5

1 Tim 5:12-23