1 Tim 5:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk mace mai bi, da take da dangi gwauraye mata, sai ta taimake su, kada a nauwaita wa ikkilisiya, don ikkilisiyar ta samu ta taimaki gwauraye marasa mataimaka.

1 Tim 5

1 Tim 5:12-22