1 Tim 5:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Banda haka kuma sukan koyi zaman banza, suna zirga-zirga gida gida. Ba ma kawai masu zaman banza za su zama ba, har ma sai su zama matsegunta, masu shishigi, suna faɗar abin da bai kamata ba.

1 Tim 5

1 Tim 5:12-21