1 Tim 5:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma kada ka lasafta gwauraye masu ƙuruciya waɗanda mazansu suka mutu, a cikin gwaurayen, don in zuciyarsu ta kasa daurewa a game da wa'adin da suka yi da Almasihu, sai su so yin aure,

1 Tim 5

1 Tim 5:6-13