1 Tim 4:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Horon jiki yana da ɗan amfaninsa, amma bin Allah yana da amfani ta kowace hanya, da yake shi ne da alkawarin rai na a yanzu da na nan gaba.

1 Tim 4

1 Tim 4:7-12