1 Tim 4:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka kula da kanka da kuma koyarwarka. Ka nace da haka, domin ta yin haka za ka ceci kanka da masu sauraronka.

1 Tim 4

1 Tim 4:7-16