1 Tim 4:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ka shagala da baiwar da aka yi maka, wadda aka ba ka ta wurin annabci, sa'ad da dattawan ikkilisiya suka ɗora maka hannu.

1 Tim 4

1 Tim 4:8-16