1 Tim 4:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda wannan maƙasudi muke wahala, muke ta fama, domin mun dogara ne ga Allah Rayayye, wanda yake Mai Ceton dukan mutane, musamman masu ba da gaskiya.

1 Tim 4

1 Tim 4:1-15