1 Tim 4:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. To, Ruhu musamman ya ce, a can wani zamani waɗansu za su fanɗare wa bangaskiya, su mai da hankali ga aljannu masu ruɗi, da kuma koyarwar aljannu,

2. ta wurin makircin waɗansu maƙaryata, waɗanda aka yi wa lamirinsu lalas.

1 Tim 4