1 Tim 3:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Lalle ne yă iya sarrafa iyalinsa da kyau, yana kuma kula da 'ya'yansa, su yi biyayya da matuƙar ladabi.

1 Tim 3

1 Tim 3:1-9