1 Tim 3:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Masu hidimar da suke aikinsu sosai, suna samar wa kansu kyakkyawan suna, da kuma ƙaƙƙarfar amincewa ga bangaskiyarsu ga Almasihu Yesu.

1 Tim 3

1 Tim 3:10-16