1 Tim 1:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

zuwa ga Timoti, ɗana na hakika, ta wajen bangaskiya.Alheri, da jinƙai, da salama na Allah Uba, da na Almasihu Yesu Ubangijinmu su tabbata a gare ka.

1 Tim 1

1 Tim 1:1-6