1 Tim 1:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na danƙa maka wannan umarni, ya ɗana Timoti, bisa ga annabce-annabcen da dā aka faɗa a kanka, domin ka ƙarfafu ta wurinsu, ka yi yaƙi mai kyau,

1 Tim 1

1 Tim 1:8-20