1 Tim 1:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

da fasikai, da masu luɗu, da masu sace mutane, da maƙaryata, da masu shaidar zur, da kuma duk sauran abin da ya sāɓa sahihiyar koyarwar nan,

1 Tim 1

1 Tim 1:8-15