1 Tas 5:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma da yake mu na rana ne, sai mu natsu, muna saye da sulken bangaskiya da ƙauna, muna begen samun ceto, shi ne kuma kwalkwakinmu.

1 Tas 5

1 Tas 5:1-16